Al-Qadr

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja) إِنَّا أَنزَلْنَاهُ فِي لَيْلَةِ الْقَدْرِ
2 To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari? وَمَا أَدْرَاكَ مَا لَيْلَةُ الْقَدْرِ
3 Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu. لَيْلَةُ الْقَدْرِ خَيْرٌ مِّنْ أَلْفِ شَهْرٍ
4 Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni. تَنَزَّلُ الْمَلَائِكَةُ وَالرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِم مِّن كُلِّ أَمْرٍ
5 Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri. سَلَامٌ هِيَ حَتَّى مَطْلَعِ الْفَجْرِ
;