1 |
Inã rantsuwa da hantsi. |
/content/ayah/audio/hudhaify/093001.mp3
|
وَالضُّحَى |
2 |
Da dare a lõkacin da ya rufe (da duhunsa). |
/content/ayah/audio/hudhaify/093002.mp3
|
وَاللَّيْلِ إِذَا سَجَى |
3 |
Ubangijinka bai yi maka bankwana ba, kuma bai ƙĩ kaba. |
/content/ayah/audio/hudhaify/093003.mp3
|
مَا وَدَّعَكَ رَبُّكَ وَمَا قَلَى |
4 |
Kuma lalle ta ƙarshe ce mafi alheri a gare ka daga ta farko. |
/content/ayah/audio/hudhaify/093004.mp3
|
وَلَلْآخِرَةُ خَيْرٌ لَّكَ مِنَ الْأُولَى |
5 |
Kuma lalle ne, Ubangijinka zai yi ta bã ka kyauta sai ka yarda. |
/content/ayah/audio/hudhaify/093005.mp3
|
وَلَسَوْفَ يُعْطِيكَ رَبُّكَ فَتَرْضَى |
6 |
Ashe, bai sãme ka marãya ba, sa'an nan Ya yi maka makõma? |
/content/ayah/audio/hudhaify/093006.mp3
|
أَلَمْ يَجِدْكَ يَتِيمًا فَآوَى |
7 |
Kuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kai? |
/content/ayah/audio/hudhaify/093007.mp3
|
وَوَجَدَكَ ضَالًّا فَهَدَى |
8 |
Kuma Ya sãme ka matalauci, sai Ya wadãtã ka? |
/content/ayah/audio/hudhaify/093008.mp3
|
وَوَجَدَكَ عَائِلًا فَأَغْنَى |
9 |
Sabõda haka, amma marãya, to, kada ka rinjãye shi. |
/content/ayah/audio/hudhaify/093009.mp3
|
فَأَمَّا الْيَتِيمَ فَلَا تَقْهَرْ |
10 |
Kuma amma mai tambaya, kada ka yi masa tsãwa. |
/content/ayah/audio/hudhaify/093010.mp3
|
وَأَمَّا السَّائِلَ فَلَا تَنْهَرْ |
11 |
Kuma amma ni'imar Ubangijinka, sai ka faɗa (dõmin gõdiya). |
/content/ayah/audio/hudhaify/093011.mp3
|
وَأَمَّا بِنِعْمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّثْ |