1 |
Ka tsarkake sũnan Ubangijinka Mafi ɗaukaka. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087001.mp3
|
سَبِّحِ اسْمَ رَبِّكَ الْأَعْلَى |
2 |
Wanda Yã yi halitta sa'an nan Ya daidaita abin halittar. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087002.mp3
|
الَّذِي خَلَقَ فَسَوَّى |
3 |
Kuma Wanda Ya ƙaddara (abin da Ya so) sannan Ya shiryar, (da mutum ga hanyar alhẽri da ta sharri). |
/content/ayah/audio/hudhaify/087003.mp3
|
وَالَّذِي قَدَّرَ فَهَدَى |
4 |
Kuma Wanda Ya fitar da makiyãyã. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087004.mp3
|
وَالَّذِي أَخْرَجَ الْمَرْعَى |
5 |
Sa'an nan Ya mayar da ita ƙeƙasassa, baƙa. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087005.mp3
|
فَجَعَلَهُ غُثَاء أَحْوَى |
6 |
Za mu karantar da kai (Alƙur'ãni) sabõda haka bã zã ka mantã (shi) ba. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087006.mp3
|
سَنُقْرِؤُكَ فَلَا تَنسَى |
7 |
Fãce abin da Allah Ya so, lalle ne Shi (Allah) Ya san bayyane da abin da yake bõye. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087007.mp3
|
إِلَّا مَا شَاء اللَّهُ إِنَّهُ يَعْلَمُ الْجَهْرَ وَمَا يَخْفَى |
8 |
Kuma za Mu sauƙaƙe maka (al'amari) zuwa ga (Shari'a) mai sauƙi. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087008.mp3
|
وَنُيَسِّرُكَ لِلْيُسْرَى |
9 |
Sabõda baka, ka tunãtar, idan tunatarwa zã ta yi amfãni. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087009.mp3
|
فَذَكِّرْ إِن نَّفَعَتِ الذِّكْرَى |
10 |
Wanda yake tsõron (Allah) Zai tuna. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087010.mp3
|
سَيَذَّكَّرُ مَن يَخْشَى |
11 |
Kuma shaƙiyyi, zai nisanceta, |
/content/ayah/audio/hudhaify/087011.mp3
|
وَيَتَجَنَّبُهَا الْأَشْقَى |
12 |
Wanda zai shiga wutar da tã fi girma. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087012.mp3
|
الَّذِي يَصْلَى النَّارَ الْكُبْرَى |
13 |
Sa'an nan bã zai mutu ba a cikinta, kuma bã zai rãyu ba. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087013.mp3
|
ثُمَّ لَا يَمُوتُ فِيهَا وَلَا يَحْيَى |
14 |
Lalle ne wanda ya tsarkaka (da ĩmãni) yã sãmu babban rabo. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087014.mp3
|
قَدْ أَفْلَحَ مَن تَزَكَّى |
15 |
Kuma ya ambaci sũnan Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087015.mp3
|
وَذَكَرَ اسْمَ رَبِّهِ فَصَلَّى |
16 |
Ba haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087016.mp3
|
بَلْ تُؤْثِرُونَ الْحَيَاةَ الدُّنْيَا |
17 |
Alhãli Lãhira ita ce mafi alheri kuma mafi wanzuwa. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087017.mp3
|
وَالْآخِرَةُ خَيْرٌ وَأَبْقَى |
18 |
Lalle ne, wannan yanã a cikin littafan farko. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087018.mp3
|
إِنَّ هَذَا لَفِي الصُّحُفِ الْأُولَى |
19 |
Littaffan Ibrãhĩm da Mũsã. |
/content/ayah/audio/hudhaify/087019.mp3
|
صُحُفِ إِبْرَاهِيمَ وَمُوسَى |