Al-Falaq

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Ka ce "ina neman tsari ga Ubangijin safiya" قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ
2 "Daga sharrin abin da Ya halitta." مِن شَرِّ مَا خَلَقَ
3 "Da sharrin dare, idan ya yi duhu." وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ
4 "Da sharrin mãtã mãsu tõfi a cikin ƙulle-ƙulle." وَمِن شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ
5 "Da sharrin mai hãsada idan ya yi hasada." وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ
;