Al-Nas

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne." قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ
2 "Mamallakin mutane." مَلِكِ النَّاسِ
3 "Abin bautãwar mutãne." إِلَهِ النَّاسِ
4 "Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa." مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ
5 "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane." الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ
6 "Daga aljannu da mutane." مِنَ الْجِنَّةِ وَ النَّاسِ
;