Al-Ikhlas

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci." قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ
2 "Allah wanda ake nufin Sa da buƙata." اللَّهُ الصَّمَدُ
3 "Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba." لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ
4 "Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi." وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُوًا أَحَدٌ
;