Al-Lahab

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka. تَبَّتْ يَدَا أَبِي لَهَبٍ وَتَبَّ
2 Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra. مَا أَغْنَى عَنْهُ مَالُهُ وَمَا كَسَبَ
3 Zã ya shiga wuta mai hũruwa. سَيَصْلَى نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ
4 Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta). وَامْرَأَتُهُ حَمَّالَةَ الْحَطَبِ
5 A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma). فِي جِيدِهَا حَبْلٌ مِّن مَّسَدٍ
;