Al-Kauthar

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa. إِنَّا أَعْطَيْنَاكَ الْكَوْثَرَ
2 Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi). فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَانْحَرْ
3 Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka. إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ الْأَبْتَرُ
;