1 |
Ka ce: "Ya kũ kãfirai!" |
/content/ayah/audio/hudhaify/109001.mp3
|
قُلْ يَا أَيُّهَا الْكَافِرُونَ |
2 |
"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba." |
/content/ayah/audio/hudhaify/109002.mp3
|
لَا أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ |
3 |
"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba." |
/content/ayah/audio/hudhaify/109003.mp3
|
وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ |
4 |
"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba." |
/content/ayah/audio/hudhaify/109004.mp3
|
وَلَا أَنَا عَابِدٌ مَّا عَبَدتُّمْ |
5 |
"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba." |
/content/ayah/audio/hudhaify/109005.mp3
|
وَلَا أَنتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ |
6 |
"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni." |
/content/ayah/audio/hudhaify/109006.mp3
|
لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِيَ دِينِ |