Al-Ma'un

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako? أَرَأَيْتَ الَّذِي يُكَذِّبُ بِالدِّينِ
2 To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa). فَذَلِكَ الَّذِي يَدُعُّ الْيَتِيمَ
3 Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci. وَلَا يَحُضُّ عَلَى طَعَامِ الْمِسْكِينِ
4 To, bone yã tabbata ga masallata. فَوَيْلٌ لِّلْمُصَلِّينَ
5 Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu. الَّذِينَ هُمْ عَن صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ
6 Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu) الَّذِينَ هُمْ يُرَاؤُونَ
7 Kuma suna hana taimako. وَيَمْنَعُونَ الْمَاعُونَ
;