Quraish

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Sabõda sãbon ¡uraishawa. لِإِيلَافِ قُرَيْشٍ
2 Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara. إِيلَافِهِمْ رِحْلَةَ الشِّتَاء وَالصَّيْفِ
3 Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah). فَلْيَعْبُدُوا رَبَّ هَذَا الْبَيْتِ
4 wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro. الَّذِي أَطْعَمَهُم مِّن جُوعٍ وَآمَنَهُم مِّنْ خَوْفٍ
;