Al-Fil

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba? أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَابِ الْفِيلِ
2 Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba? أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِي تَضْلِيلٍ
3 Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a. وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ
4 Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta. تَرْمِيهِم بِحِجَارَةٍ مِّن سِجِّيلٍ
5 Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye? فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَّأْكُولٍ
;