Al-Humaza

Change Language
Change Surah
Change Recitation

Hausa: Abubakar Mahmoud Gumi

Play All
# Translation Ayah
1 Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa). وَيْلٌ لِّكُلِّ هُمَزَةٍ لُّمَزَةٍ
2 Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa. الَّذِي جَمَعَ مَالًا وَعَدَّدَهُ
3 Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi. يَحْسَبُ أَنَّ مَالَهُ أَخْلَدَهُ
4 A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama. كَلَّا لَيُنبَذَنَّ فِي الْحُطَمَةِ
5 Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama? وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْحُطَمَةُ
6 Wutar Allah ce wadda ake hurawa. نَارُ اللَّهِ الْمُوقَدَةُ
7 Wadda take lẽƙãwa a kan zukata. الَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى الْأَفْئِدَةِ
8 Lalle ne ita abar kullẽwa cea kansu. إِنَّهَا عَلَيْهِم مُّؤْصَدَةٌ
9 A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu. فِي عَمَدٍ مُّمَدَّدَةٍ
;