1 |
Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. |
/content/ayah/audio/hudhaify/001001.mp3
|
بِسْمِ اللهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِ |
2 |
Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu; |
/content/ayah/audio/hudhaify/001002.mp3
|
الْحَمْدُ للّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ |
3 |
Mai rahama, Mai jin ƙai; |
/content/ayah/audio/hudhaify/001003.mp3
|
الرَّحْمـنِ الرَّحِيمِ |
4 |
Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako. |
/content/ayah/audio/hudhaify/001004.mp3
|
مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِ |
5 |
Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa. |
/content/ayah/audio/hudhaify/001005.mp3
|
إِيَّاكَ نَعْبُدُ وإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ |
6 |
Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya. |
/content/ayah/audio/hudhaify/001006.mp3
|
اهدِنَــــا الصِّرَاطَ المُستَقِيمَ |
7 |
Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba. |
/content/ayah/audio/hudhaify/001007.mp3
|
صِرَاطَ الَّذِينَ أَنعَمتَ عَلَيهِمْ غَيرِ المَغضُوبِ عَلَيهِمْ وَلاَ الضَّالِّينَ |